Namenj – Na Matsu Lyrics

Namenj Na Matsu Lyrics

Sunanki ne a zuciya ta
Ni naki ne sahibaata
Aurenki ne mannufata
Hakkinki ne na ba ki gata

Wataran wata rana
Za a kai ki gidana
Matsayin matata
Ke ce madarata

Wataran wata rana
Za a kai ki gidana
Matsayin matata
Kece madarata

Na Matsu, na matsu
Na matsu, na ga wannan rana
Na matsu, na matsu
Na matsu

Nace na matsu, na matsu
Na matsu, na ga wannan rana
Na matsu, na matsu
Na matsu

Allah ya kai mu, Allah kai mu
Allah ya kai mu ranar nan
Allah ya kai mu, Allah kai mu
Allah ya kai mu ranar nan

Allah ya nuna, nuna
Allah nuna mana ranan nan
Allah ya kaimu, Allah ya kai
Allah ya kai mu

Wayyo Allah dadi
Your presence is daɗi
Your absence is ɗaci
You’re my happiness

Your love is like waterfall
No go play you like futuball
Your birthday is on 24
I will never forget

Wataran wata rana
Za a kai ki gidana
Matsayin matata
Kece madarata

Wataran wata rana
Za a kai ki gidana
Matsayin matata
Kece madarata

Na matsu, na matsu
Na matsu, na ga wannan rana
Na matsu, na matsu
Na matsu

Nace na matsu
Na matsu, na matsu
Na ga wannan rana
Na matsu, na matsu
Na matsu
Walle na matsu, na matsu
Na matsu, na ga wannan rana
Na matsu, na matsu
Na matsu

Nace na matsu
Na matsu, na matsu
Na ga wannan rana
Na matsu, na matsu
Na matsu Wallai

Allah ya kai mu, Allah kaimu
Allah ya kai mu ranar nan
Allah ya kai mu, Allah kai mu
Allah ya kai mu ranar nan

Allah ya nuna, nuna
Allah nuna mana ranar nan

Allah ya kaimu, Allah ya kai
Allah kai mu ranar nan